• Sun. Dec 5th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

RANAR 19 GA WATAN NAN NA YULI NE RANAR AFRA-SAUDIYYA

Hukumomi a Saudiyya sun aiyana ranar litinin 19 ga watan nan na Yuli a matsayin ranar hawa arfa.

Wannan ya biyo bayan rashin ganin watan Zhulhijjah a Saudiyya a ranar jumma’a.

Yanzu lissafin ya nuna za a fara tafiya aikin hajji na mutum dubu 60 a iya cikin Saudiyya daga ranar 17 ga watan nan inda za a gudanar da hawan arfa a ranar 19 ga wata washegari 20 ga wata a yi idin babbar sallah.

Za a kammala aikin hajjin bana ranar 21 ga watan nan.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *