• Sat. Jul 2nd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

RAMUKA A KWALTA NE LABARIN HANYOYIN AREWA MASO GABAR

Duk da a na gudanar da aiki jifa-jifa, amma abun da mutum zai shaida kan titunan arewa maso gabar musamman irin tsakanin Bauchi da Gombe, Gwaram, Basirka zuwa Darazo da Numan zuwa Jalingo shi ne ramuka da wasu 鈥榶an sassa da a ka shunfuda kwalta ko a ka yi faci.

Hakika motoci na shan wuya wajen tafiya a 100-120 a kan titunan don yiwuwar kunduma rami ko tsautsayin fasa taya.

A wasu sassan sai ma mai mota ya ratsa ta cikin daji kafin ya sake dawo kan titin don yanda titin ba zai ma biyu ba.

Wani abun dubawa shi ne za a iya tarar da wasu sassa titin na da lafiya amma daga an dan saki mota sai a sake fadawa kwazazzabai.

Hakika ya na da kyau a duba wannan yanayi wajen gyara titunan in son samu ne a mayar da su tagwayen hanya don saukaka lamura da rage barazanar hatsari.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI馃榾馃榾馃榾
4 thoughts on “RAMUKA A KWALTA NE LABARIN HANYOYIN AREWA MASO GABAR”
  1. Hello, you used to write wonderful, but the last few posts have been kinda boring?K I miss your super writings. Past few posts are just a little bit out of track! come on!

  2. Hello There. I discovered your weblog the usage of msn. This is a really smartly written article. I will make sure to bookmark it and return to learn more of your helpful information. Thanks for the post. I鈥檒l certainly return.

Leave a Reply

Your email address will not be published.