• Fri. Dec 2nd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari...

RAMADAN-RUNDUNAR LARABAWA TA DAKATAR HARE-HARE A YAMAN

Albarkacin karatowar watan azumin ramadan na bana hijira 1443, rundunar larabawa mai gwagwarmayar dawo da zababbiyar gwamnatin Yaman ta dau aniyar dakatar da hare-hare.
Rundunar za ta dakatar da hare-haren a larabar nan don hakan ya zama hanyar karfafa tattaunawa ta samun zaman lafiya.
Kazalika matakin ya biyo bayan bukatar yin hakan ne daga kungiyar kasashen larabawa don bin matakan sulhu na warware takaddamar ta yakin basasa a Yaman da ‘yan kungiyar tawayen houthi da Iran ke marawa baya su ka haddasa tun 2014.

KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
8 thoughts on “RAMADAN-RUNDUNAR LARABAWA TA DAKATAR HARE-HARE A YAMAN”
  1. Howdy! I know this is kinda off topic but I was wondering which blog platform are you using for this website? I’m getting fed up of WordPress because I’ve had issues with hackers and I’m looking at options for another platform. I would be fantastic if you could point me in the direction of a good platform.

  2. Some really fantastic content on this web site, thanks for contribution. “A man with a new idea is a crank — until the idea succeeds.” by Mark Twain.

  3. Once I initially commented I clicked the -Notify me when new comments are added- checkbox and now every time a comment is added I get four emails with the same comment. Is there any way you possibly can remove me from that service? Thanks!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *