• Mon. Jan 17th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

RAMADAN-BA A BA DA UMURNIN SAI AN TANTANCE MUTANE A GIDAJEN ABINCI A DUBAI BA

ByNoblen

Apr 13, 2021

Hukumomin Daular Larabawa a Dubai ba su ba da umurnin sai an tantance mutane kafin su shiga gidajen abinci ba a yayin da a ka dau haramar azumin ranadan.

Za a rika ba wa mutane abinci ba tare da sanya shamaki na labule a tsakanin su ba.

A baya dai a kan killace mutane a raba tsakanin su don yaki da annobar korona bairos.

Daular Larabawa na daga kasashen da su ka samu mutane da yawa dauke da cutar kasabcewar yanda kasar ke samun yawan baki da hada-hadar kasuwanci.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *