• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

RAILA ODINGA YA YI WATSI DA SAKAMAKON ZABEN KENYA

ByNoblen

Aug 17, 2022 , , ,

Babban dan adawa na kasar Kenya Raila Odinga ya yi watsi da sakamakon zaben shugabancin kasar da abokin hamaiyar sa William Ruto ya lashe.

Hukumar zaben Kenya ta aiyana Ruto a matsayin wanda ya lashe zaben amma ba da tazara mai yawa tsakanin sa da Odinga ba.

Duk da rashin mara baya da Ruto ya samu daga shugaba Uhuru Kenyatta, amma hakan bai hana shi lashe zaben ba.

Gabanin zaben an samu sabani tsakanin Kenyatta da Ruto inda hakan ya sanya Kenyatta mara baya ga Odinga.

Yanzu dai Odinga ya lashi takobin kalubalantar sakamakon zaben a kotu

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.