• Mon. May 23rd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

PUTIN YA AIYANA NASARAR KWACE MARIOPUL

Shugaban Rasha Vladimir Putin ya aiyana samun nasarar kwace muhimmin garin Mariupol a cigaba da fafatawar mamaye Ukraine da dakarun sa ke yi.
Mariupol dai na da tasirin tattalin arziki a Ukraine don mallakar tashar bakin teku.
A baya dai gwamnatin Ukraine ta ahugaba Volodymyr Zelenskyy na cewa ba a kwace ma ta Mariupol ba kuma sojojin ta ba za su saduda da kare kasar daga fatmakin Rasha ba.
Rasha na cigaba da daukar matakan hana kasashen gabashin turai yin mubaya’a ga kungiyar tsaro ta yammacin turai wato NATO.
Har ta kai ga Rasha yin Barazanar amfani da makamin kare dangi na NUKILIYA matukar wasu kasashe biyu a yankin baya ga Ukraine su ka hada kai da NATO.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
3 thoughts on “PUTIN YA AIYANA NASARAR KWACE MARIOPUL”
  1. Hey I am so grateful I found your blog page, I really found you by error, while I was searching on Aol for something else, Regardless I am here now and would just like to say kudos for a fantastic post and a all round entertaining blog (I also love the theme/design), I don’t have time to read through it all at the moment but I have book-marked it and also included your RSS feeds, so when I have time I will be back to read much more, Please do keep up the fantastic work.

Leave a Reply

Your email address will not be published.