• Wed. May 25th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

PUTIN NA CIGABA DA DAUKAR MATAKAN CIMMA BURIN YAKIN UKRAINE

Shugaban Rasha Vladimir Putin na cigaba da daukar matakan kammala cimma burin yakin mamaye Ukraine.
Yakin dai ya kai ga hare-hare a gewayen babban birnin Ukraine wato Kyiv.
Burin Rasha shi ne kwance damarar yakin Ukraine don hana ta hulda da yammacin duniya da ke tsama da Rasha ko siyasar gabashin turai bisa muradun Rasha.
Matakan karya tattalin arziki na kawo takura ga al’ummar Rasha amma Putin ya ce dama sun shiryawa kalubalen.
Zai yi wuya Rasha ta amince da sulhu ba tare da kai wa matakin hana Ukraine zama barazana ga karfin sojan na Rasha ba.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “PUTIN NA CIGABA DA DAUKAR MATAKAN CIMMA BURIN YAKIN UKRAINE”
  1. Just wanna input on few general things, The website pattern is perfect, the written content is rattling fantastic. “Some for renown, on scraps of learning dote, And think they grow immortal as they quote.” by Edward Young.

Leave a Reply

Your email address will not be published.