• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

POMPEO YA SAUKA A SAUDIYYA INDA ZAI GANA DA YARIMA MUHAMMAD BIN SALMAN

Sakataren wajen Amurka Mike Pompeo ya sauka a Saudiyya a cigaba da ziyarar kasashe 7 da ya ke yi inda ya faro da Faransa.

Pompeo wanda ya shiga Turkiyya, Israila, Daular Larabawa da Katar, zai gana da Yarima Muhammad Bin Salman.

A na ganin kusan wannan ita ce ziyarar Pompeo ta karshe a matsayin sakataren wajen Amurka gabanin mika ragama ga sabon shugaba Joe Biden.

Pompeo ya ce manufofin Amurka ba su sauya ba kan matsawa Iran lamba da hana ta mara baya ga kungiyoyin ‘yan tawaye irin Houthi da ke Yaman.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
7 thoughts on “POMPEO YA SAUKA A SAUDIYYA INDA ZAI GANA DA YARIMA MUHAMMAD BIN SALMAN”
  1. After I originally left a comment I seem to have
    clicked on the -Notify me when new comments are added- checkbox
    and from now on every time a comment is added I recieve 4 emails with the same
    comment. Is there a means you can remove me from that service?
    Thank you!

Leave a Reply

Your email address will not be published.