• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

PETER OBI YA CANKI DATTI BABA AHMED A MATSAYIN MATAIMAKIN TAKARA

ByYusuf Yau

Jul 8, 2022

Dan takarar jam’iyyar LABOUR kuma tsohon gwamnan jihar Anambra Peter Obi ya zabi Datti Baba Ahmed a matsayin mataimakin takarar sa ga zaben 2023.

Obi ya dau wannan mataki bayan wanda a ka dora don rikwan kujerar Doyin Okupe ya janye.

Peter Obi ya aiyana Baba Ahmed a wani taro a Abuja.

Hakan ya nuna batun kawancen jam’iyyar NNPP ta Rabi’u Kwankwaso da Peter Obi ta kawo karshe kenan.

Datti Baba Ahmed daga jihar Kaduna wanda tsohon dan majalisar dattawa ne, shi ya kafa jami’ar nan mai zaman kan ta a Abuja BAZE.

Da alamu ‘yan kabilar Igbo na son saka Obi a matsayin dan takarar su a gwagwarmayar su ta neman karbar madafun iko a taraiya.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
3 thoughts on “PETER OBI YA CANKI DATTI BABA AHMED A MATSAYIN MATAIMAKIN TAKARA”
 1. Hi,

  We’re wondering if you’d be interested in strong backlinks to noblentv.com to help improve your search engine rankings?

  We have a huge list of over 6500 sites, all of which accept Guest Posts and offer ‘do follow’ backlinks to your site. The list is just $59 and includes metrics and contact information.

  If you’d like more information about the site list, just reply to this email and we can discuss things further.

  Kind Regards,
  Felicity

Leave a Reply

Your email address will not be published.