• Sat. May 21st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

PALASDINAWA 201 SU KA RASA RAI A SANADIYYAR RUWAN WUTAN ISRAILA

Ma’aikatar lafiyar Palasdinawa ta ce zuwa yanzu, hare-haren Israila musamman kan Gaza sun yi sanadiyyar mutuwar Palasdinawa 201.

A cikin adadin Palasdinawa da Yahudawa su ka kashe, 58 yara ne inda 34 mata ne.

Hukumar Israila ta ce a bangaren ta mutum 10 rokokin Palasdinawa su ka kashe inda cikin su 2 yara ne.

Sakataren harkokin wajen Amurka Anthony Blinken ya ce Amurka na kokarin jawo sassan biyu don samun tsagaita wuta ta hanyar sulhu.

Kazalika Blinken ya ce Amurka na neman bayani daga Israila kan ruguje bene mai hawa 12 a Gaza da ke dauke da ofishin kamfanin dillancin labarun Amurka AP.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
10 thoughts on “PALASDINAWA 201 SU KA RASA RAI A SANADIYYAR RUWAN WUTAN ISRAILA”
  1. Howdy! I could have swprn I’ve been to this blog before but after briwsing
    through some off the post I realized it’s new to
    me. Nonetheless, I’m definitely delghted I found it
    and I’ll bee bookmarking and checking back frequently!

Leave a Reply

Your email address will not be published.