• Sat. Nov 27th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

PALASDINAWA 122 SOJOJIN ISRAILA SU KA KASHE INDA HAMAS KE CILLA ROKA

Zuwa yanzu Palasdinawa 122 su ka rasa ran su sanadiyyar ruwan wuta da sojojin Israila ke yi musamman kan yankin Gaza.

Israila ta lashi kudurin ragargaza jagorancin ‘yan Hamas da ke matsayin kungiyar gwagwarmayar kare yankin Palasdinawa da Yahudawa su ka mamaye.

A na su bangare ‘yan Hamas na cigaba da cilla rokoki yankunan Yahudawa inda akalla Yahudawa 7 su ka hallaka.

Kasashen Larabawa musamman Saudiyya sun yi Allah wadai da matakan tsauri na gwamnatin Israila.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *