Gwamnan jihar katsina Aminu Bello Masari ya bada Umarnin bude dukkanin Kasuwannin dabbobi da gidajen sayar da man fetur wadanda a da aka bada umarnin rufe su domin dakile ayyukan…
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya amince da gaggauta bude gidajen mai da kasuwannin shanu da aka rufe a baya saboda satar shanu da kuma ‘yan fashi da makami…
Gwamnan jihar Katsina, Alhaji Aminu Bello Masari, ya ce gwamnatinsa na hada kai da masu ruwa da tsaki domin samar da sabbin dabaru da za su kawo karshen kalubalen tsaro…
Hatsarin mota a Bauchi ya yi sanadiyar rayuka sha biyar Mutan shida sun jikkata a rana day A wani lamari da ya zama ruwan dare gama gari a jihar Bauchi,…