• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

DALIBIN KWALEJIN KIMIYYA DA FASAHAR LAFIYA TA AMINU DABO (AD-COHST) YA ZAMA GWARZO A FADIN NAJERIYA.

Dalibin me suna Aliyu Abubakar Dan asalin jahar kano, ya fito ne daga kwalejin kimiyya da fasahar lafiya ta Aminu Dabo dake birnin kano (AD-COHST) a sashen kimiyyar ido. Kamar…

IRAN TA ZARTAR DA HUKUNCIN KISA KAN DAN KOKAWAR ZAMANI NAVID AFKARI DA TUN FARKO A KA YANKEWA HUKUNCIN KISA

Iran ta zartar da hukuncin kisa kan dan kokawar zamani Navid Afkari wanda a ka yankewa hukuncin kisa bisa zargin sa da kashe wani mutum mai suna Hassan Turkman a…

TSOHON GWAMNAN ADAMAWA NGILARI YA SAUYA SHEKA DAGA PDP ZUWA APC

Tsohon gwamnan jihar Adamawa a Najeriya Bala Ngilari ya sauya sheka daga jam’iyyar sa ta PDP zuwa APC. Ngilari dai a baya ya samu nasarar kotu wajen tsira daga daurin…

‘YAN SANDA A OGUN SUN GARGADI ‘YAN KUNGIYAR DALIBAI SU GUJI ZANGA-ZANGAR KARIN FARASHIN LITAR MAI

Rundunar ‘yan sanda a Ogun ta ce ta samu labarin wasu tsagera daga kungiyar dalibai na shirin zanga-zanga a litinin din nan da tare hanyar Lagos zuwa Ibadan. Don haka…

‘YAN SANDA SUN DAMKE BABBAN DAN FASHI A JIHAR RIBAS HONEST DIGBARA

‘Yan sanda a jihar Ribas sun damke Honest Digbara da a ke nama ruwa a jallo kan zargin satar mutane da fashi da mamaki. An zaiyana Digbara da cewa shi…

AMURKA TA KARA DAGEWA DON KARIN KASASHEN LARABAWA SU KULLA KAWANCE DA YAHUDAWA INDA BAHRAIN TA BI SAHU

Shugaban Amurka Donald Trump ya fitar da sanarwar cewa Bahrain ta amince ta kulla kawance da Isra’ila.Trump ya baiyana haka bayan magana ta wayar tarho da Sarkin Bahrain Hamad Bin…

ZA A DAWO DA ZIRGA-ZIRGAR JIRGIN KASA DAGA LAGOS ZUWA OGUN DA KARIN FARASHI 100%

Hukumar jiragen kasa ta Najeriya ta ce za ta dawo da zirga-zirgar jirgin kasa daga Lagos zuwa Ogun a ranar litinin din nan mai zuwa 14 ga watan nan na…

MATUKAR KUJERAR SHUGABAN KASA BA TA ZAUNA A AREWA A 2023 BA AKWAI MATSALA-DATTIJON NEPU HUSSAINI GARIKO

Dattijon siyasar NEPU SAWABA Alhaji Hussaini Gariko ya ce matukar kujerar shugaban Najeriya ta koma kudanci a 2023 akwai matsala da ‘yan arewa za su iya mu.Gariko wanda ke zantawa…

ZA A TURA MUKADDASHIN BABBAN SUFETO AYABADE DA KWAMISHINONI 8 DON ZABEN EDO

Babban sufeton ‘yan sandan Najeriya Muhammad Adamu ya tura mukaddashin sa DIG Adeleye Olusola Oyabade, mataimakin sa AIG Karma Hosea Hassan da kwamishinonin ‘yan sanda 8 don kula da tsaro…

ADASHEN ‘YAN GATA

HUKUMAR ALHAZAN NAJERIYA NAHCON ZA TA KADDAMAR DA ADASHEN SAMUN KUJERAR HAJJI A TSAWON SHEKARU Hukumar alhazan Najeriya NAHCON ta baiyana kammala shiri don kaddamar da tsarin adashen ‘yan gata…