• Sat. May 21st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SHUGABA BUHARI YA BUDE TAMBARIN MURNAR CIKA NAJERIYA SHEAKARU 60 DA SAMUN ‘YANCI

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bude tambarin alamun cikar Najeriya shekaru 60 da samun ‘yanci da zai cika a daya ga watan gobe.Najeriya dai ta samu ‘yanci daga Burtaniya a…

MUN DAKATAR DA DAKON MAN FETUR ZUWA AREWA DAGA ALHAMIS DIN NAN DON DATSE HANYA DA NEJA TA YI – KUNGIYAR DIREBOBIN TANKAR MAI

Kungiyar direbobin tankar man fetur na Najeriya ta fitar da sanarwar dakatar da dakon man fetur zuwa yankin arewa daga alhamis din nan don rufe hanyar Minna-Bida da gwamnan jihar…

DAULAR LARABAWA DA BAHRAIN SUN SANYA HANNU DON DAWO DA CIKAKKIYAR HULDA DA ISRA’ILA A TARO GABAN DONALD TRUMP A FADAR WHITE HOUSE

Shugaban Amurka Donald Trump ya karbi bakuncin wakilai daga Daular Larabawa da Bahrain a fadar White House inda su ka rantaba hannun zaman lafiya da kawance da Isra’ila. Yarjejeniyar mai…

‘YAN BINDIGA SUN YI KISAN GILLA GA JAMI’IN DSS DA SU KA SACE A KATSINA

Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa ‘yan bindiga da su ka sace wani jami’in ‘yan sandan farin kaya DSS Abubakar Abdullahi Bindawa a Katsina sun yi ma sa kisan gilla…

A NA CIGABA DA KAMFEN DIN NEMAN LASHE ZABEN EDO MUSAMMAN TSAKANIN APC MAI MULKI A TARAIYA DA PDP MAI MULKI A EDO

Kamfen na kara armashi na zaben gwamnan Edo da hukumar zaben Najeriya za ta gudanar a ranar asabar din nan mai zuwa 19 ga watan nan na satumba. Manyan jam’iyyu…

AMURKA TA KAKABA TAKUNKUMIN HANA VISA GA MASU MAGUDIN ZABE A NAJERIYA

A matakan da ta ke dauka na bunkasa turbar dimokradiyya a duniya, Amurka ta kakaba takunkumin ba da VISA ga wasu daga ‘yan siyasar Najeriya da su ke da hannu…

ZA’A BUDE MAKARANTUN KIMIYYA DA FASAHA GUDA 6 – JAHAR KANO.

Kwamishinan ilimi na Jahar Kano Malam Muhammad Sanusi Sa’id Kiru, ya bada umurnin bude makarantun kwankwarande wadanda akafi sani da makarantun fasaha guda shida 6 a fading jahar Kano. Kwamishinan…

KASHE WANI MATASHI A SAN’A’A YA SANYA MUTANE AUKAWA ZANGA-ZANGA INDA ‘YAN HOUTHI SU KA KAMA MUTUM 30

Mutane a babban birnin Yaman San’a’a  da ‘yan tawayen Houthi ke rike da shi, sun auka mummunar zanga-zangar bayan kashe wani matashi da a ka yi. ‘Yan tawayen sun Kama…

MUTAN ‘YAN KARA A JIHAR KATSINA NA NUNA DAMUWA GA TABARBAREWAR TSARO

Al’ummar garin ‘yan kara a jihar Katsina na nuna fargabar tabarbarewar lamuran tsaro daga barnar ‘yan ta’adda. Lamarin na faruwa ne da samun labarin yiwuwar shigowar ‘yan bindiga yankin da…

BA ZA MU IYA DAWO DA TALLAFIN MAN FETUR BA-GWAMNATIN NAJERIYA

Gwamnatin Najeriya ta ce ba zai zama alheri ba ta yi tunanin dawo da tallafin man fetur bayan janye tallafin gaba daya. Janye tallafin ya cilla farashin litar mai mafi…