Wasu kungiyoyin fararen hula sun gudanar da zanga-zanga a bakin babban bankin Najeriya CBN su na bukatar a kwabe gwamnan bankin Godwin Emefiele. Wannan ya zama wuni na biyu na…
Hukumar tsaron farin kaya DSS ta cafke tsohon mai ba wa shugaba Jonathan shawara ta hanyar farafaganda Doyin Okupe inda ta mika shi hannun hukumar yaki da cin hanci EFCC.…
Rundunar tsaron farin kaya ta DSS ta cafke wanda a ke tuhuma da tada bom a jihar Kogi mintuna kadan gabanin isowar shugaba Buhari da ya je ziyarar aiki don…
Gabanin babban zaben Najeriya a watan gobe, manyan ‘yan siyasa da iyayen gida na fitowa karara su mara baya ga wanda su ke ganin ya dace da ra’ayin su. Wannan…
‘Yar siyasa Binta Abubakar daga jihar Filato ta ce ita ce mace ta farko Bahaushiya da ta taba tsayawa neman tikitin takarar majalisar wakilai daga karamar hukumar Jos ta kudu…
Gwamnan jihar Gombe Muhammadu Inuwa Yahaya ya ce zai tsige duk wani basarake ko mai mukamin gwamnati matukar ya cigaba da aiyukan manufurci ko ha’inci gabanin babban zaben 2023. An…
Yayin da masoya kwallon kafa a fadin duniya ke nuna juyayin mutuwar shaharerren dan kwallon kafa na duniya Pele na Burazil, masanin harkokin kwallon kafa Malam Farouk Yarma ya ce…
Babbar kotun Abuja ta hana kama gwamnan babban banki Godwin Emefiele da rundunar tsaron farin kaya DSS ke son kama shi don fuskantar tuhumar daukar nauyin ‘yan ta’adda. Wata kungiya…
Muhawara na ta kare ba don har yanzu ana musayar bayanai kan rahoton da dan majalisa Gudaji Kazaure ya fitar cewa a na karkatar da biliyoyin dala da babban banki…
A cigaba da kamfen na zaben sabon shugaban Najeriya a ranar 25 ga watan Febreru mai zuwa, ‘yan takarar manyan jam’iyyu da magoya bayan su na bayanan abubuwan da a…