• Sun. Jan 16th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

OMICRON-BURTANIYA TA CIRE SUNAN NAJERIYA DAGA JERIN KASASHEN DA TA HANA SHIGA KASAR TA

ByNoblen

Dec 15, 2021 ,

Burtaniya ta sanar da za ta dage dakatar da shigar mutan Najeriya da wasu kasashen Afurka 11 kasar ta daga larabar nan.
Burtaniya tun farko ta dau matakin ne da ya kular da ‘yan Najeriya don yaki da sabon nau’in cutar korona mai taken OMICRON.
Sauran kasashen da za a dawo da su shiga Burtaniya sun hada da Angola, Lesotho, Botswana, Estawini, Mozambiaque, Malawi, Afurka ta Kudu, Zambia, Zimbabwe da Namibia.
Ministan lafiya na Burtaniya Sajid Javid ya ce sun dau matakin ne don an samu OMICRON a kasar su da ya nuna hana wasu shiga don dakile yaduwar cutar aikin baban-giwa ne.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “OMICRON-BURTANIYA TA CIRE SUNAN NAJERIYA DAGA JERIN KASASHEN DA TA HANA SHIGA KASAR TA”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *