• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

OFISHIN KAMFEN DIN TINUBU YA CACCAKI ATIKU

ByNoblen

Jul 24, 2022

Ofishin kamfen din dan takarar jam’iyyar APC ya caccaki dan takarar PDP Atku Abubakar kan kalamai a kafar talabijin ta ARISE.
Atiku Abubakar ya soki lamirin APC na daukar musulmi duk kan tikitin takarar jam’iyyar da hakan ya sabawa tsarin al’adar da a ka saba.
Atiku dai da ya lashe tikitin takarar PDP ya zabi gwamnan Delta Ifeanyi Okowa a matsayin mataimakin takara.
Darakatan labarun kamfen din Tinubu Bayo Onanuga ya zargi Atiku da yayata maganganun da ba gaskiya a ciki da kuma rashin kula da tarihi.
APC na kare matakin da ta dauka na tsaida musulmi biyu da nuna hakan ba an yi shi don nuna wata wariya ba ce.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
8 thoughts on “OFISHIN KAMFEN DIN TINUBU YA CACCAKI ATIKU”
  1. pay for someone to write my essay
    [url=”https://cheapessaywritingservice1.com”]custom writing essay[/url]
    custom essay writing company

  2. law school essay editing service
    [url=”https://lawessayhelpinlondon.com”]academic essay writer[/url]
    cheapest custom essay writing

Leave a Reply

Your email address will not be published.