
MOTAR NAIRA MILIYAN 84 AKA SAIWA DJ CUPPY, TEMI, TOLANI FERARI PORTOFINO
Femi Otedola ya sayowa ‘ya’yanshi mata Ferrari DJ Cuppy, Temi, Tolani

Femi Otedola shahararren dan kasuwar man fetur ne a Nigeria, ya sayo masu Ferrari Portofino ne wanda takai kimar dalar amurka $218,750 wanda a kudin Nigeria kuwa kimanin naira (N84,323,750.00)
sun wallafa wannan ne a shafikansu na sada zumunta tare da nuna farin cikinsu.
Papa ya daukemu zuwa kasuwa kawai sai ya sayo mana wannan motocin.