• Sat. May 21st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

NGIGE YA SHIGA JERIN TAKARAR SHUGABANCIN NAJERIYA

Ministan kwadago na Najeriya Chris Ngige ya shiga jerin masu neman tikitin takarar gwamna don zaben 2023 a inuwar APC.
Ngige na msgana ne bayan ziyartar gwamnan Enugu Ifeanyi Egwunyi don neman goyon baya.
Ngige wanda ya ce duk da Egwunyi dan jam’iyyar PDP ne amma ya na son goyon bayan sa tun da ma dan kabilar Igbo ne.
Chris Ngige ya zaiyana kan sa a matsayin wanda ya fi kowa cancantar yin takarar.
Ministan zai aiyana tsayawa takarar ta sa a talatar nan.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
3 thoughts on “NGIGE YA SHIGA JERIN TAKARAR SHUGABANCIN NAJERIYA”
  1. Thank you for another informative blog. Where else could I get that type of info written in such an ideal way? I’ve a project that I’m just now working on, and I’ve been on the look out for such info.

  2. Hello this is somewhat of off topic but I was wanting to know if blogs use WYSIWYG editors or if you have to manually code with HTML. I’m starting a blog soon but have no coding skills so I wanted to get advice from someone with experience. Any help would be greatly appreciated!

Leave a Reply

Your email address will not be published.