• Wed. May 25th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

NAJERIYA ZA TA FARA DAWO DA JAMA’AR TA DAGA KASAR UKRAINE DAGA RANAR LARABA

Karshe, Najeriya ta sanar da shirin fara dawo da ‘yan kasar ta da su ka makale a kasar Ukraine daga ranar larabar nan.
Kasashe na jigilar mutanen su, don zama kariyar rayukan su daga yakin da a ke yi Ukraine sadaiyyar kawo yakin mamaya da Rasha ta yi wa kasar.
An baiyana cewa akwai dalibai ‘yan Najeriya dubu 5 da ke karatu a Ukraine.
Ministan harkokin wajen Najeriya Geirgfrey Onyeama ya ce gwamnati ta daidaita da kamfanin jirage na AIR PEACE don gudanar da jigilar.
Za a kwaso mutanen daga Poland, Romania, Slovakia, Hungry da ita Rashan kan ta.
Duk da haka gwamnatin ta ce akwai ‘yan Najeriya da ba sa son dawowa don zuwa yanzu mutum 1000 su ka shirya don a dawo da su gida.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “NAJERIYA ZA TA FARA DAWO DA JAMA’AR TA DAGA KASAR UKRAINE DAGA RANAR LARABA”
  1. Its like you read my mind! You appear to know a lot about this, like you
    wrote the book in it or something. I think that you could do with some pics to drive the message home a bit, but instead
    of that, this is wonderful blog. A fantastic read.
    I will certainly be back.

Leave a Reply

Your email address will not be published.