• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

NAJERIYA NA HANYAR SAKE SHIGA KARAYAR TATTALIN ARZIKI

Bayan fitowa daga karayar tattalin arziki a wajajen bara da Najeriya ta yi, yanzu ma an baiyana barazanar sake komawa wannan kalubalen.

Hukumar kididdiga ta Najeriya ta ce wannan shi ne karo na biyu tun 2016 da Najeriya ke aukawa cikin lamarin kuncin tattalin arziki.

Lamarin ya shafi duba yanda dukkan lamuran tattalin arziki ke gudana daga hanyoyin kudin shiga ta man fetur da wanda ba na man fetur ba.

Akalla dai dama jama’a sun lura da tashin farashin Kayan masarufi da ta hakan ne su kan fahimci lamuran da gwamnati ke ciki na arziki ko akasin hakan.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “NAJERIYA NA HANYAR SAKE SHIGA KARAYAR TATTALIN ARZIKI”
  1. Your style is very unique in comparison to other people I have read stuff from.
    Many thanks for posting when you’ve got the opportunity,
    Guess I will just bookmark this web site.

Leave a Reply

Your email address will not be published.