• Fri. Jul 1st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

NA YI FARIN CIKI DA GWAMNATI BA TA BA DA FANSA BA WAJEN CETO NI DAGA BARAYI-KWAMISHINA

Kwamishinan labaru na jihar Neja Muhammad Sani Idris ya nuna farin ciki da yanda gwamnatin jihar ba ta saba alwashin da ta dauka na kin ba da diyya ga barayi ba, yayin da barayin su ka sace shi.

Muhammad Idris wanda ya samu kan sa a ranar alhamis, ya ce ba a ba da ko sisin kobo ba kafin sake shi.

Kwamishinan ya ce ya yi wa barayin wa’azi ne da lamarin Allah har hakan ya karya mu su zuciya, daga karshe su ka ce ya tafi gida.

Idris wanda ya ce ya yafewa barayin, ya kara da cewa su kan ba shi burodi da lullube shi cikin tamfol guda daya da su ke da shi in a na ruwa inda su kuma su ke zama cikin ruwan.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
3 thoughts on “NA YI FARIN CIKI DA GWAMNATI BA TA BA DA FANSA BA WAJEN CETO NI DAGA BARAYI-KWAMISHINA”
 1. I do not even know how I ended up here, but I thought
  this post was great. I don’t know who you are but definitely you’re going to a famous blogger if you aren’t already 😉 Cheers!

 2. Greetings, I believe your website may be having browser compatibility problems.
  When I take a look at your web site in Safari, it looks fine but when opening in IE, it’s got some overlapping issues.
  I merely wanted to give you a quick heads up! Besides that, excellent blog!

 3. Hi to every body, it’s my first visit of this webpage; this blog contains awesome and actually
  good stuff in favor of visitors.

Leave a Reply

Your email address will not be published.