• Wed. Jun 29th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

NA YI FARIN CIKI DA A KA KAMA NI-INJI MAI BA WA BARAYI LABARI

ByNasiru Adamu El-hikaya

Nov 29, 2021

Mai tseguntawa barayi barayi bayanai Babuga Abubakar ya nuna farin ciki da cafke shi da ‘yan sanda su ka yi a Gusau jihar Zamfara.
Kwamishinan ‘yan sanda na Zamfara Ayuba Elkana ya ce an cafke Babuga biyo bayan amfani da bayanan sirri.
Babuga wanda dan asalin jihar Zamfara ne amma mazaunin Azara a jihar Nassarawa ya bukaci wadanda aiyukan sa su ka cutar su yi hakuri su yafe ma sa.
Babuga Abubakar ya ce zai so ya shiga daji ya shaidawa barayin su dawo da shanun da su ka sacewa jama’a.
Babuga ya amince da cewa ya zama albasa ba ta yi halin ruwa ba.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
3 thoughts on “NA YI FARIN CIKI DA A KA KAMA NI-INJI MAI BA WA BARAYI LABARI”
  1. Please let me know if you’re looking for a article writer for your site. You have some really great articles and I feel I would be a good asset. If you ever want to take some of the load off, I’d love to write some articles for your blog in exchange for a link back to mine. Please blast me an email if interested. Kudos!

Leave a Reply

Your email address will not be published.