• Thu. Aug 18th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

NA SANAR DA SHUGABA BUHARI ANIYAR TSAYAWA TA TAKARAR SHUGABAN KASA A 2023-BOLA TINUBU

Tsohon gwamnan Lagos kuma jagoran jam’iyyar APC Bola Ahmed Tinubu ya ce ya sanar da shugaba Buhari aniyar tsayawar sa takara a 2023.
Tinubu ya baiyana hakan ne bayan ganawar sirri da shugaba Buhari a fadar Aso Rock.
Dan siyasar na kudu maso yamma ya shaidawa manema labaru na fadar shugaban kasa cewa ya ce ya sanar da shugaban aniyar amma bai sanarwa ‘yan Najeriya ba don ya na cigaba da tuntuba.
Da a ka tambaye shi kan batun masu yada takarar mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo, Tinubu ya ce ba zai tattauna a kan wani ba.
Hakanan dan siysar ya ce neman shugabancin kasa na daga babban burin sa na rayuwa kuma ya na ganin ya cancanta ya nema don bait aba kashe kowa ba

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
6 thoughts on “NA SANAR DA SHUGABA BUHARI ANIYAR TSAYAWA TA TAKARAR SHUGABAN KASA A 2023-BOLA TINUBU”
 1. It’s perfect time to make a few plans for the longer term and it is time
  to be happy. I have read this post and if I could I desire to suggest you some fascinating things or tips.

  Maybe you can write subsequent articles regarding this article.

  I wish to learn even more things approximately it!

 2. Wow, fantastic blog layout! How long have you ever been running a blog for?
  you make blogging look easy. The full glance of your site is wonderful, let alone the content material!

 3. Howdy! I just want to give you a big thumbs up
  for the excellent information you’ve got here on this post.
  I am coming back to your blog for more soon.

Leave a Reply

Your email address will not be published.