• Wed. Jun 29th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

NA GANA DA NNAMDI KANU-ORJI KALU

Sanata Orji Uzo Kalu ya ce ya gana da shugaban ‘yan awaren IPON Nnamdi Kanu a hannun hukumar DSS a Abuja.
Kalu ya ce ya bukaci Kanu ya duba makomar irin aiyukan da ya aikata, don Najeriya na bukatar zaman lafiya ne.
Kalu ya ce a 2001 lokacin ya na gwamnan Abia, shi ya nada mahaifin Nnsmdi Kanu ya zama sarki a kauyen su; don haka akwai jituwa tsakanin sa da ‘yan uwan Kanu.
Zan cigaba da fahimtar da Kanu da mutanen sa illar aikin su ko za su saurare ni ko ba za su saurare ni ba.
Mu na da alaka da Kanu ko da ra’ayoyin mu na da bambanci.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “NA GANA DA NNAMDI KANU-ORJI KALU”
  1. I will right away grasp your rss feed as I can’t find your email subscription hyperlink or newsletter service. Do you’ve any? Kindly allow me understand so that I may subscribe. Thanks.

  2. We’re a group of volunteers and starting a new scheme in our community. Your web site offered us with valuable info to work on. You have done an impressive job and our whole community will be grateful to you.

Leave a Reply

Your email address will not be published.