• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

MUTUWAR MUTANE TA KAI 45 A HATSARIN JIRGIN SAMAN PHILIPPINES

Akalla mutum 45 su ka rasa ran su a sanadiyyar hatsarin jirgin saman sufuri na soja na kasar Philippines.

Hatsarin ya auku ne a kudancin kasar a yayin da ya ke shirin sauka.

Shugaban sojojin kasar Janar Cirilito Sobejana ya ce jirgin ya dauko sojoji daga yankin Laguindingam zuwa yankin Jolo a kudancin kasar inda hatsarin ya auku ‘yan kilomitoci kadan zuwa filin saukar jiragen sama na Jolo.

A yanzu dai a na yi wa wadanda su ka da sauran shan ruwa a jirgin a asibitin sojojin kasa na garin Busbus a Jolo.

Da farko an ba da labarin akwai fasinjoji 96 a cikin jirgin.

Rundunar sojan ta ce zuwa yanzu ba a san insa sojoji 5 su ke ba.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
3 thoughts on “MUTUWAR MUTANE TA KAI 45 A HATSARIN JIRGIN SAMAN PHILIPPINES”
 1. Hello! Someone in my Myspace group shared this site with us so I came to take a look.
  I’m definitely enjoying the information. I’m book-marking and will be
  tweeting this to my followers! Great blog
  and amazing design.

 2. I used to be suggested this website through my cousin.
  I am not certain whether this submit is written through him as no
  one else recognize such specified approximately
  my trouble. You are incredible! Thank you!

Leave a Reply

Your email address will not be published.