• Fri. Dec 2nd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari...

MUTUM 11 SUN RASA RAN SU A HARIN ‘YAN BINDIGA A KURMIN MASARA DA KE KADUNA

Rahotanni sun baiyana wani hari a yankin Kurmin Masara da ke karamar hukumar Zangon Kataf a jihar Kaduna, ya yi sanadiyyar mutuwar mutum 11.
Kwamishinan tsaro da lamuran cikin gida na jihar Samuel Aruwan ya ba da tabbacin harin da kuma yunkurin kamo wadanda su ka yi kisan gillar.
Gwamna Nasir Elrufai kamar yanda a ka saba jin labari ya nuna kaduwa da harin da ta’aziyya ga iyalan wadanda su ka rasa ran su.
Jami’an sojojin sama sun durfafi wajen da lamarin ya auku amma su din ma sai da su ka yi arangama da ‘yan bindigar, duk da daga bisani sun samu nasara

KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
50 thoughts on “MUTUM 11 SUN RASA RAN SU A HARIN ‘YAN BINDIGA A KURMIN MASARA DA KE KADUNA”
  1. Magnificent web site. Plenty of helpful information here. I am sending it to several pals ans additionally sharing in delicious. And naturally, thank you on your effort!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *