A yanzu haka an ga musulmi a yankunan daban-daban na duniya na shirye-shiryen tarar azumin watan ramadana na bana da ke daf da shigowa.
Shirye-shiryen sun hada sa bude sabbin masallatai, gyare-gyaren masallatai, wajajen tafsiri da kuma cefenen kayan abinci don kyautatawa gida da sauran mabukata.
Azumin na zuwa daidai lokacin da farashin kayan masarufi ke kara tashi da ninki daya da rabi ko ma biyu.
Kalilan daga ‘yan kasuwa na baiyana rage farashi don saukakawa jama’a a lokacin da kan zo sau daya a shekara.
Da alamu a yankunan Najeriya za a yi azumin a yanayi na zafin rana.
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
Keep on writing, great job!
Wow, this paragraph is pleasant, my younger sister is analyzing such
things, so I am going to inform her.
Amazing blog! Is your theme custom made or did you download it from somewhere?
A design like yours with a few simple adjustements would
really make my blog shine. Please let me know where you got your theme.
Thanks