Musulmi a kasashen duniya daban-daban na nuna takaicin kalaman kakakin jam’iyyar gwamnatin Indiya Nupur Sharma da ta aibanta Manzon Allah.
Duk da yabawa jam’iyyar Bharatiya Janata BJP don dakatar da Sharma, musulmin sun bukaci dokokin ladabtar da masu irin wannan dabi’ar ta aibanta Manzon Allah ko sauran Annabawa.
Hsr yanzu gwamnatin Indiya ta firaminista Nerendra Modi na nesanta kan ta daga kalaman Sharma da nuna ba ra’ayin gwamnati ba ne.
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀