• Mon. Jul 4th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

MUN SHIRYA KARBAR RAGAMA DAGA NETANYAHU

Kawancen manyan jam’iyyun adawa a Isra’ila sun shirya tsaf don amsar madafun iko daga firaminista Benjamin Netanyahu.

Wannan kawancen ne zai kawo karshen mulkin firaminista da ya fi koea dadewa a tarihin mulkin yahudawan kan mulki.

A tsarin babban dan hamiya Naftali Bennett zai yi mulki na tsawon shekaru biyu inda Yair Lapid zai kammala sauran shekaru biyun.

A na sa ran sabuwar gwamnatin za ta maida hankali wajen bakin zaren takaddama kan mamaye yankin Palasdinawa.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “MUN SHIRYA KARBAR RAGAMA DAGA NETANYAHU”

Leave a Reply

Your email address will not be published.