• Sat. Jul 2nd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

MUGAYEN ‘YAN BINDIGA SUN SACE DAN SIYASA A ANAMBRA DA HARBE DAN SA

‘Yan bindiga sun kara dagewa da mugun ta’addanci a Anambra inda su ka sace wani dan siyasa mai suna Uzozie Chwukwujeku da kashe dan sa.
Wannan ya biyo bayan wani kisan dan majalisar jihar Okechukwu Okoye da datse kan sa.
Anambra, Imo da Abia na kan gaba a jihohin kudu maso gabar da ‘yan ta’adda ke zubar da jinin jama’a ba tare da fadawa tarkon hukuma ba.
Lamarin da farko ya fi rutsawa da ‘yan arewa da dukiyar su, amma yanzu lamarin ya juye zuwa kan uwa da wabi.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.