• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

MU NA BUKATAR APC TA YI ADALCI WAJEN HANA DAUKI DORA-YAU YOBE

ByNasiru Adamu El-hikaya

Jun 25, 2022

Matashin dan siyasa daga jihar Yobe Yau Yakubu ya bukaci jam’iyyar APC ta tsaya kan adalci wajen ‘yan takara ta hanyar hana dauki dora.

Matsahin wanda ya zo da rejistar sa ta APC da nuna a baya ya na sa ran jam’iyyar za ta kawo sauyi, ya ce kusan abun da a ke gujewa a PDP ke maimaita kan sa ko ma har fiye da haka in an yi la’akari da yanda APC ta yi alawshin tabbatar da adalci.

Duk da haka matashin na fata jam’iyyar ce za ta lashe zabe a babban zaben 2023 amma ya ce hakan ya dogara kan ba wa mutane hakuri da sake sabon lale da nuna nan gaba za a yi wa talakawa abun da za su ce an biya mu su muradin samar da canji.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “MU NA BUKATAR APC TA YI ADALCI WAJEN HANA DAUKI DORA-YAU YOBE”
  1. I am really impressed with your writing skills as well as with the layout on your weblog. Is this a paid theme or did you customize it yourself? Either way keep up the nice quality writing, it’s rare to see a great blog like this one these days..

Leave a Reply

Your email address will not be published.