Magoya bayan mataimakin shugaban Najeriya Yemi Osinbajo sun shiga bayanan rarrashin kan su ga faduwa zaben fidda gwani na APC.
A zaben dai wanda Osinbajo ya zo na uku; ya haddasa samun msmakin magoya baya da ke da kwarin guiwsr daga farko zai lashe da yi wa sauran ‘yan takarar zarra.
Magoya bayan da su ka hada da hadimai sun shiga yanar gizo su na cewa su na alfahari da gwamin na su.
Osinbajo ya zama cikin damuwar yanda lamura su ka juya bayan kwakkwarar fatar nasara.
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀