• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

MINISTAN KWADAGON NAJERIYA NA CIGABA DA BA DA KWARIN GUIWA KAN SHIRIN DAWOWA AIKIN MALAMAN JAMI’A

Ministan kwadagon Najeriya Chris Ngige na cigaba da baiyana kwarin guiwar cewa malaman jami’a za su dawo aiki.

Ngige wanda ya kara ganawa da kungiyar malaman ASUU karkashin jagorancin Farfesa Biodum Ogunyemi, ya nuna sabbin matakan sulhu da malaman don samun dawowar su bakin aiki.

Wannan shi ne lokaci mafi tsawo da a ka taba samu ‘yan ASUU na yajin aiki a tarihin Najeriya.

Bayanai dai ba su tabbatar da dawowar malaman ba, Wanda har ya so sanya dalibai gudanar da zanga-zanga don matsa lambar samun daidaitawa.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
3 thoughts on “MINISTAN KWADAGON NAJERIYA NA CIGABA DA BA DA KWARIN GUIWA KAN SHIRIN DAWOWA AIKIN MALAMAN JAMI’A”
 1. Heya! I know this is kind of off-topic however I had to ask.
  Does running a well-established blog such as yours require a large amount of work?
  I am completely new to operating a blog however I do write in my diary
  every day. I’d like to start a blog so I will be able to share my experience and thoughts online.
  Please let me know if you have any kind of recommendations or tips for new
  aspiring bloggers. Thankyou!

Leave a Reply

Your email address will not be published.