Tsohon mataimakin shugaban Amurka Mike Pence ya halarci taron rantsar da sabon shugaban Amurka Joe Biden a ginin CAPITOL.
Duk da Donald Trump bai tsaya karramawar mika mulki ba, zuwan Pence ya zama tamkar wakilin gwamnatin ‘yan jam’iyyar Rifabulikan da ta bar gado.
Pence ya gaisa da sabuwar mataimakiyar shugaban Amurka Kamala Harris da jira har karshen taron rantsarwar.
Tsohon shugaban Amurka Barack Obama ya halarci taron. Kazalika an ga tsohon shugaban kasar Bill Clinton da George W Bush.
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀