• Tue. Oct 4th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

MDD TA WARE DALA MILIYAN 15 DON SAMAR DA ABINCI A AREWA MASO GABAR

Majalisar dinkin duniya ta ware dala miliyan 15 don samar da abinci ga al’ummar arewa maso gabashin Najeriya da ke fama da karancin abinci.
Mataimakin shugaban sashen jinkai na Majalisar Martin Griffiths ya zuba wadannan kudi don agazawa wadanda ke cikin kuncin yayin farfadowa daga illar boko haram.
Shugaban ofishin jinkai na majamisar a Najeriya Marthins Schamale ya ce rashin abinci da rayuwar kunci kan jefa wasu iyalai a arewa maso gabar shiga lamuran da ba su dace ba.
Schmale tun a kwanakin baya ya ce akwai miliyoyin mutane a yankin da ba su da wadataccen abinci.
Hakanan ya ce wannan ms sashe ne na tallafin da za a bayar da fi dala biliyan 1.1.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
3 thoughts on “MDD TA WARE DALA MILIYAN 15 DON SAMAR DA ABINCI A AREWA MASO GABAR”
  1. Unquestionably imagine that that you stated. Your favourite reason seemed to be at the web the simplest factor to take into account of. I say to you, I certainly get irked whilst other folks think about concerns that they plainly do not recognize about. You managed to hit the nail upon the highest as neatly as outlined out the whole thing without having side-effects , other people can take a signal. Will probably be back to get more. Thank you

Leave a Reply

Your email address will not be published.