• Sat. May 21st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

MDD NA BUKATAR DALA MILIYAN 351 DON SAMAR DA ABINCI A AREWA MASO GABAR

ByMardiya Musa Ahmed

Apr 14, 2022

Hukumar jinkai ta majalisar dinkin duniya ta na bukatar dala miliyan 351 don samar da abinci ga al’ummar arewa maso gabashin Najeriya.
Shugaban hukumar a Najeriya Mathias Schamale ya baiyana bukatar don tara kudin daga hikumomin duniya da gwamnatin Najeriya.
Schamale ya ce wannan kudin na cikin dala biliyan 1.1 da a ke bukata don irin wannan aikin a bana.
Hukumar ta ce mutum miliyan 41 za su shiga karancin abinci a yankin cikin dan wannan yanayi da a ke magana.
Majalisar za ta koyar da jama’a yanda za ta samawa kan su abinci da kan su ne.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “MDD NA BUKATAR DALA MILIYAN 351 DON SAMAR DA ABINCI A AREWA MASO GABAR”

Leave a Reply

Your email address will not be published.