• Tue. Oct 4th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

MATAIMAKIN SHUGABAN NAJERIYA YEMI OSINBAJO ZAI JAGORANCI KWAMITIN BIN DIDDIGIN ZANGA-ZANGA

Mataimakin shugaban Najeriya Yemi Osinbajo ya zama jagoran kwamitin bin diddigin lamuran da su ka biyo bayan zanga-zangar kawo karshen SARS.

Osinbajo ya dau mukamin daga taron majalisar tattalin arziki da ya ke jagorantar da a ka gudanar ta hanyar na’ura.

Taron dai ya samu halartar gwamnoni, babban sufeton ‘yan sanda da jami’an kare hakkin dan adam.

Kwamitin zai tattauna da matasa don fito da bakin zaren warware kalubalen da ya jawo aukawa zanga-zangar.

Za a jira a ga yanayin tasirin kwamitin a daidai lokacin da fasa rumbunan abinci da warwaso ya zama ruwan dare.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
4 thoughts on “MATAIMAKIN SHUGABAN NAJERIYA YEMI OSINBAJO ZAI JAGORANCI KWAMITIN BIN DIDDIGIN ZANGA-ZANGA”
 1. Hey there, I think your site might be having browser compatibility issues.

  When I look at your blog site in Opera, it looks fine but when opening in Internet Explorer, it
  has some overlapping. I just wanted to give you a quick heads up!
  Other then that, very good blog!

 2. Nice post. I was checking constantly this blog and
  I’m impressed! Extremely useful information specifically the last part
  🙂 I care for such information much. I was looking for this certain information for a
  long time. Thank you and good luck.

 3. Way cool! Some very valid points! I appreciate you writing this post and also the rest of the site is also really good.

Leave a Reply

Your email address will not be published.