• Fri. Dec 2nd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari...

MATAIMAKIN SHUGABAN NAJERIYA YEMI OSINBAJO ZAI AIYANA TAKARA A HUKUMANCE

Mataimakin shugaban Najeriya Yemi Osinbajo zai aiyana neman tikitin APC a hukumance a litinin din nan.
Manyan mgoya bayan Osinbajo irin su injiniya Ibrahim Said Uba sun ce cikin hikima za a yi kaddamarwar ba tare da gudanar da wani gagarumin taro ba.
Bayanan sun nuna cewa za a raba jawabin neman tikitin ga kafafen labaru da yadawa ta kafafe daban-daban.
In za a tuna tun farko Osinbajo ya sanar da shugaba Buhari aniyar zai nemi takarar kamar yanda maigidan sa na siyasa Ahmed Bola Tinubu ya yi irin gabatarwar.

KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “MATAIMAKIN SHUGABAN NAJERIYA YEMI OSINBAJO ZAI AIYANA TAKARA A HUKUMANCE”
  1. Hello! And keep going, "MATAIMAKIN SHUGABAN NAJERIYA YEMI OSINBAJO ZAI AIYANA TAKARA A HUKUMANCE" very interesting topic !

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *