• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

MATAIMAKIN DAN TAKARA A APC-KUNGIYOYI NA TA YADA MURADUN MARAWA WASU MUTANE BAYA

ByYusuf Yau

Jun 26, 2022

Har yanzu kungiyoyi da wasu ‘yan siyasa na yada manufofin goyon bayan wasu mutane don a zaba daga cikin su a nada mataimakin dan takarar shugaban kasa.

Wannan dai don tabbacin da a ke da shi ne cewa Ibrahim Kabir Masari da a ka mika sunan sad an rikwan fage ne za a sauya shi da wanda zai yi takarar nan gaba.

An lura cewa ta kan yiwu ma masu son samun kujerar ne ke daukar nauyin wasu mutane don yada muradun a zabe su don samun babbar kujearar a APC daga arewa.

Muhawara kan wane addini ko wane yanki mataimakin dan takarar zai fito na daga kalubalen da APC da Tinubu ke fuskanta don gudun daukar mataki da zai samu turjiya.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
4 thoughts on “MATAIMAKIN DAN TAKARA A APC-KUNGIYOYI NA TA YADA MURADUN MARAWA WASU MUTANE BAYA”
 1. New Multifunction Waterproof Backpack

  The best ever SUPER Backpack: Drop-proof/Scratch-resistant/USB Charging/Large capacity storage

  50% OFF for the next 24 Hours ONLY + FREE Worldwide Shipping for a LIMITED time

  Buy now: https://thebackpack.sale

  The Best,

  Allison

Leave a Reply

Your email address will not be published.