• Mon. May 23rd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

MASU SATAR MUTANE A LAGOS SUN SACE YARA BIYU MASU SHEKARU 4 A YANKIN IJESHA

ByNoblen

Mar 14, 2022

Wasu barayin mutane sanye da kayan Yarbawa sun sace yara biyu ‘yan shekara 4 a yankin Jesha da ke Lagos kudu maso yammacin Najeriya.
Yaran da su ka hada da Wasiu Dauda da Alimeen Ibrahim sun gamu da wannan akasin ne lokacin da su ka dawo daga makaranta.
Rahoton ya nuna barayin sun ja hankalin yaran da saya mu su biskit inda su ka shigar da su wata mota su ka arce.
Iyayen yaran sun kai kara ofishin ‘yan sanda na nan Ijesha.
Zuwa rubuta wannan raahoto ba a samu labarin kubiutar yaran ko bayanin barayin sun tutuntubi iyayen ko kuwa a’a.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
3 thoughts on “MASU SATAR MUTANE A LAGOS SUN SACE YARA BIYU MASU SHEKARU 4 A YANKIN IJESHA”
  1. of course like your web site however you need to take a look at the spelling on several of your posts. Many of them are rife with spelling issues and I find it very troublesome to inform the reality then again I will definitely come back again.

  2. Wonderful work! This is the type of info that should be shared around the internet. Shame on the search engines for not positioning this post higher! Come on over and visit my website . Thanks =)

  3. Good post. I learn something tougher on totally different blogs everyday. It’s going to all the time be stimulating to read content from different writers and follow a bit of one thing from their store. I’d choose to make use of some with the content on my weblog whether you don’t mind. Natually I’ll provide you with a link on your internet blog. Thanks for sharing.

Leave a Reply

Your email address will not be published.