• Fri. May 20th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

MASU SANYA BAKIN MASAR SUN KARA DAGEWA DON KARFAFA TSAGAITA WUTA

Masu jagorantar tsagaita wuta na Masar kan ruwan boma-boman Israila kan Gaza sun tattauna da sassan biyu don karfafa batun.

‘Yan gwagwarmayar Palasdinawa HAMAS da ke mulkin Gaza na zagawa don duba irin illar da boma-bomai ton 80 da Israila ta sauke kan Gaza su ka yi.

Baya ga kashe Palasdinawa 243 kazalika Israila ta rushe gine-ginen da ta ke dauka Hamas na amfani da su da kuma manema labarun ketare da ke ba da labarin irin ruwan wuta da a ke yi.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.