• Sat. Jul 2nd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

MASAR TA AMINCE DA BARIN JIRGIN YAMAN YA TASHI KAI TSAYE ZUWA ALKAHIRA

Masar ta amince da jirgin kasar Yaman ya rika tashi daga babban birnin kasar Sana’a zuwa Alkahira.
Sana’a dai na hannun ‘yan tawayen houthi amma an samu yarjejeniyar tsagaita wuta da ta bar jirage su fara zirga-zirga tun dakatawar hakan shekaru shida da su ka wuce.
Jirgin Yaman mai taken YAMENIA zai rika tashi don hidimar fasinja, inda gwamnatin Yaman da ke birnin Aden ta Rashad Al-Alimi ta yabawa Masar don wannan amincewar.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “MASAR TA AMINCE DA BARIN JIRGIN YAMAN YA TASHI KAI TSAYE ZUWA ALKAHIRA”

Leave a Reply

Your email address will not be published.