Masar ta shiga tattaunawa da kasar Sudan don shirin shunfuda titin dogo tsakanin kasashen biyu makwabtan duniya.
Ministan sufurin Masar Kamel Al-Wazir ya tattauna da takwaran sa na Sudan Hashem bin Auf kan samar da kudin zaiyana shunfuda hanyar don bunkasa huldar tattalin arzikin kasashen biyu.
A matakin farko Titin sai taso daga garin Aswan na Masar ya ratsa kan iyakar kudancin kasar ya shiga birnin Wadi Halfa na kasar Sudan.
Aikin na da zummar kara fadada hada-hadar arziki tsakanin kasashen biyu da kuma shigowa Chadi zuwa kasashen Afurka ta yamma.
Kazalika an zanta kan titin mota daga birnin Alkahira na Masar ya ratsa Sudan zuwa birnin Cape Town na Afurka da kudi da kuma. za ta ratsa a sashen Afurka 9.
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
Thanks very nice blog!
It’s going to be finish of mine day, but before end I am reading this impressive post to
improve my experience.