• Tue. Oct 4th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

MANHAJAR ZUWA UMRAH ZA TA FARA AIKI A KAN NA’URORIN SALULA DAGA 27 GA WATAN NAN

Ma’aikatar aikin hajji ta Saudiyya ta kaddamar da manhajar yanar gizo mai suna “I’ TAMARNA” don masu niyyar umrah su shiga su cike ka’ida don tafiyar wannan babbar Ibada.

Wannan manhajar dai za ta fara aiki daga ranar 27 ga watan nan na Satumba. Matakin ya biyo bayan damar da Saudiyya ta bayar na dawowa lamuran Ibada a masallacin harami sannu a hankali har ya kai ga bude damar ta dawo kamar yanda ta ke gabanin cutar annoba.

Za a fara dawo da lamuran umrar daga kan ‘yan kasa da al’ummar ketare da ke zaune a Saudiyya daga ranar 4 ga watan gobe. Wannan dai ya nuna hasken gudanar da aikin hajjin bana na hijira 1442.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
5 thoughts on “MANHAJAR ZUWA UMRAH ZA TA FARA AIKI A KAN NA’URORIN SALULA DAGA 27 GA WATAN NAN”
 1. Masha Allah, Wannan yani kyu sosai, komai yana komawa cikin sauki, Allah ya kawo mana karshen wannan annoba

 2. Everything is very open with a clear description of the issues.

  It was truly informative. Your site is very helpful. Thank you for sharing!

 3. When I originally commented I clicked the “Notify me when new comments are added”
  checkbox and now each time a comment is added I get
  three e-mails with the same comment. Is there any way you can remove people from that service?
  Thanks!

 4. great points altogether, you simply received a new reader.
  What may you suggest in regards to your put up that you made a
  few days ago? Any sure?

Leave a Reply

Your email address will not be published.