• Fri. May 20th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

MANCHESTER UNITED SUN FARA GASAR BANA DA KAFAR HAGU

A wasan farko na premier league Manchester United sun kwashi kashinsu a hannu a gurin cyrstal palace da ci uku da daya , tun farko Andros townsend ya bude ragar man u a minti na bakwai, yayinda Wilfred zaha ya zira kwallo ta biyu a bugun daga Kai sai mai tsaron gida, a minti na tamanin Donny van de beek ya farkewa Manchester kwallo daya wadda basu gama jin dadinta ba Wilfred zaha ya sake zura kwallo ta uku a ragar Manchester a minti na tamanin da biyar Wanda a haka aka tashi wasan. Samun nasarar crystal palace yasa sun samu gurbi na biyu a teburiin premier da maki shidda yayinda Manchester suke a gurbi na goma Sha bakwai da maki babu ko daya.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.