• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

MALAMAI ZA SU DARA DON SABON TSARIN ALBASHI DA SHUGABA BUHARI YA YI MU SU

Shugaban Najeriya Najeriya Muhammadu ya sanya malamai farin ciki don sabon tsarin albashi da ya ce a fara biyan su.
Lamarin dai da a ka yi shi don karfafawa malaman guiwa su kara himma kan koyarwa, ya zo daidai da ranar malamai ta duniya ta bana.

Kazalika shugaban ya kara wa’adin yin ritayar malamai zuwa shekaru 40 na aiki daga 35 kamar yanda ya shafi sauran ma’aikata.
A tsarin aiki a Najeriya ma’aikaci zai yi ritaya sa imma ya cika shekaru 60 a duniya ko ya kai shekaru 35 ya na aiki.

Sana’ar koyawa na daga aiyukan da ba su da albashi mai armashi a Najeriya da hakan kan kawo daukar wadanda ba su kware kan aiki ko ma ya kai ga daukar marar sa kishin kasa da tarbiyya aikin mai muhimmanci ga rayuwar al’umma.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “MALAMAI ZA SU DARA DON SABON TSARIN ALBASHI DA SHUGABA BUHARI YA YI MU SU”
  1. Hey There. I found your blog using msn. This is an extremely well written article.

    I will make sure to bookmark it and return to read more of your useful info.
    Thanks for the post. I’ll definitely return.

  2. Hello! I could have sworn I’ve been to this website before but after reading through some of
    the post I realized it’s new to me. Anyhow, I’m definitely glad I found it and I’ll
    be bookmarking and checking back often!

Leave a Reply

Your email address will not be published.