• Wed. Jun 29th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

MALAMAI SUN BUDE TAFSIRI A WAJAJE DABAN-DABAN A FADIN NAJERIYA

Malamai sun bude tafsirin azumin bana a sassa daban-daban na Najeriya da hakan ya hada da birane da karkara.

Nasarar da a ka samu ta fasahar zamani da ta kan ba da dama ta kafafen yanar gizo a yada tafsirin kai tsaye.

Fasahar ta taimaka wajen mutane daga gida ko bakin aiki su rika kallon da sauraron tafsirai daban-daban na manyan malaman Ahlussunnah da kan yi amfani da kafafen wajen saukaka hanyoyin samun wa’azantar da jama’a.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
19 thoughts on “MALAMAI SUN BUDE TAFSIRI A WAJAJE DABAN-DABAN A FADIN NAJERIYA”

Leave a Reply

Your email address will not be published.