• Sun. Dec 5th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

MAKIYAYA NA KARA NUNA FARIN CIKI DON BATUN DAWO DA BURTALI DA SHUGABA BUHARI YA YI ALWASHI

Makiyaya da dama na nuna farin ciki don bayanin shugaba Buhari na dawo da burtalin shanu.

Shugaban dai musamman a zantawa da shi kwanan nan ya ba da tabbacin za a kwace duk filayen da wasu su ka yi gine-gine ko shigo ciki na burtali don dawo da burtalin ta yanda hakan zai kawo karshen fitinar manoma da makiyaya.

Akasarin makiyayan kan ratsa jihohi da dama har ma su fice daga Najeriya zuwa wasu kasashe don neman ruwa da danyar ciyawa.

Rashin burtalin kan sa makiyayan aukawa gonaki don rashin hanyar wucewa wani lokacin kuma da gangan makiyayan kan bar dabbobin su, su shiga gonaki don ba wata ciyawa a gefe da za su iya ci.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
11 thoughts on “MAKIYAYA NA KARA NUNA FARIN CIKI DON BATUN DAWO DA BURTALI DA SHUGABA BUHARI YA YI ALWASHI”
 1. I’m no longer positive where you’re getting your information, however good topic.
  I must spend some time finding out much more or working out more.

  Thanks for fantastic information I was on the lookout for this information for my
  mission. cheap flights http://1704milesapart.tumblr.com/ cheap flights

 2. Thanks a bunch for sharing this with all people you really recognise what you’re speaking about!
  Bookmarked. Please also consult with my site =).

  We can have a hyperlink trade arrangement among us

 3. Heya! I just wanted to ask if you ever have any issues with hackers?
  My last blog (wordpress) was hacked and I ended up losing months of hard work due
  to no backup. Do you have any solutions to prevent hackers?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *