• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

MAKARANTUN HADIN KAI ZA SU KOMA KARATU RANAR LITININ DIN NAN

Gwamnatin Najeriya ta tsaida ranar litinin din nan 12 ga watan nan na Oktoba ta zama ranar komawa karatun makarantun hadin kai na gwamnatin taraiya.

Makarantun dai  na sakandare su 104 inda dalibai daga kowanne yankin Najeriya kan samu shiga su yi karatu.

An rufe makarantun watanni 6 da su ka wuce don illar cutar annoba.

Yanzu damuwar ita ce matakan da za a dauka na kare dalibai daga cutar kotona bairos da har yanzu hukumar hana yaduwar cutuka NCDC ke baiyana cewa a na kamuwa da ita.

Tuni jihohi da dama su ka dawo da karatun daliban firamare da na sakandare.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
68 thoughts on “MAKARANTUN HADIN KAI ZA SU KOMA KARATU RANAR LITININ DIN NAN”
  1. I always used to read article in news papers but now as I
    am a user of net thus from now I am using net for posts, thanks to web.

  2. What’s Taking place i am new to this, I stumbled upon this I have discovered It positively useful and it has helped me out loads. I’m hoping to give a contribution & assist different customers like its aided me. Great job.

  3. I have not checked in here for some time because I thought it was getting boring, but the last few posts are good quality so I guess I’ll add you back to my daily bloglist. You deserve it my friend 🙂

  4. Spot on with this write-up, I actually assume this website wants much more consideration. I’ll most likely be once more to read way more, thanks for that info.

  5. I beloved as much as you’ll receive performed proper here. The comic strip is attractive, your authored material stylish. nonetheless, you command get bought an shakiness over that you would like be handing over the following. unwell indisputably come further before again since exactly the similar just about very steadily within case you protect this increase.

Leave a Reply

Your email address will not be published.